A wani bidiyo da aka nuna wani gida turnuƙe da hayaƙi, sannan ga mawaƙiya Beyonce sanye da kakin soja tana tuƙa tankar yaƙi, da kuma shugaban mulkin soji na Burkina Faso Ibrahim Traore yana harba ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa kai-tsaye daga ranar 4 zuwa 10 ga watan Janairu, 2026. Muhammed Abdu, Haruna Kakangi Asalin hoton, Getty Images Bukayo Saka ya amince da ...